Jami’an Kashe Gobara Sun Koka A Kan Yadda Mutane Ke Kai Musu Hari A Adamawa
Harin da ake kai wa jami’an hukumar kashe gobara idan sun je kashe gobara a Adamawa shi ne babban ƙalubalen da huukumar ke fuskanta a jihar a cewar kwamandan hukumar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Harin da ake kai wa jami’an hukumar kashe gobara idan sun je kashe gobara a Adamawa shi ne babban ƙalubalen da huukumar ke fuskanta a jihar a cewar kwamandan hukumar…
Shehin malamin ya yin ƙarin haske a kan fatawar da ya bayar a kan halascin sauraron waƙa da kuma rerawa. Malamin ya ce sauraron waƙa ko rerawa ya na da…
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce mutane 1,547 ne su ka kamu da cutar Korona a ƙasar ranar Lahadi. Babban birnin tarayya Abuja ne ke da…
Wata ƙungiya mai rajin bibiya a kan yadda malaman sakandire a Kano ke gudanar da harkokin koyarwar su ta zaɓi gwarzon ta na shekarar 2021. Ƙungiyar Stem Teachers Reward And…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da bayar da garaɓasa ga ƴan ƙasar don yin tafiye-tafiye a jirgin ƙasa kyauta albarkacin kirsimeti. Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar kula da jiragen…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci gwamnatin tarayya ta taimaka wa gwamnoni domin shawo kan matsalar tsaro a jihohin da ake fuskantar rashin tsaro. Gwamnan ya yi wannan…
Hukumar kiyaye afkuwar haɗɗura FRSC reshen jihar Ogun ta sanar da mutuwar mutane 6 da kuma wasu mutane 12 da su ka samu rauni a wani hatsari da ya faru.…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya umarci manyan hafsoshin tsaron Najeriya da su yi ƙoƙarin kawo ƙarshen Boko Haram gabanin shekarar 2023. Shugaban ya yi wannan kira ne ranar Juma’a a…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya buƙaci ƴan ƙasar su je a musu riga-kafin annobar Korona. Shugaban ya yi wannan kira ne a cikin sƙon kirsimeti da ya aike wa ƴan…
Hukumar shige da fice a Najeriya NIS ta sanar da cewar wasu ƴan bindiga na shirin kai wasu hare-hare babban birnin tarayya Abuja. Ƴan bindigan na shirin kai hare-haren ne…