Za Mu Fatattaki Ƴan Bindiga Da Jirgin Tocano – Matawalle
Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya ce gwamnatin jihar za ta samar da jiragen yaki na zamani samfurin Tucano domin yaƙi a yan bindiga. Gwamnan ya bayyana haka ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya ce gwamnatin jihar za ta samar da jiragen yaki na zamani samfurin Tucano domin yaƙi a yan bindiga. Gwamnan ya bayyana haka ne…
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da shirya addu’o’i na shekara-shekara domin neman zaman lafiya a jihar da ma ƙasa baki ɗaya. Babban sakataren yaɗa labaran gwamnan…
Rundunar ƴan sandan jihar Nassarawa ta tabbatar da kama wani mutum da ake zargi ya hallaka matarsa bayan samun saɓani da su ka yi. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar…
Hukumar kashe gobara ta ce wasu mutane biyu sun rasa ran su a sanadiyyar wata gobara data tashi a wani gida da ke kan hanyar zuwa Gwarzo. Zainab Yusha’u da…
Ƴan bindigan sun kai hare-haren ne cikin ƙauyuka 10 na jihar Zamafara sannan ake zargi sun hallaka sama da mutane 200 a ƙasa da awanni 48. Rahotanni daga jihar Zamfara…