Ba a Ga Watan Sallah Ba A Najeriya
Fadar sarkin musulmi a Najeriya ta ce ba a ga watan sallah ba a Najeriya. Kwamitin ganin wata ya ce rahoton ganin wata da su ka samu a jihohin Legas…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Fadar sarkin musulmi a Najeriya ta ce ba a ga watan sallah ba a Najeriya. Kwamitin ganin wata ya ce rahoton ganin wata da su ka samu a jihohin Legas…
Mutane da dama ne su ka jikkata yayin da guda ya rasa ransa a lokacin da aka yi arangama tsakanin mabiya mazahabar shi’a da jami’an tsaro. Mabiya shi’a sun fita…
Jam’iyyar PDP a Najeriya ta haramtawa wasu ƴan takarar shugaban ƙasa guda biyu tsayawa takara bayan tantance su. A daidai lokacin da ake siyan fom ɗin takara a jam’iyyar domin…
Ahmad Sulaiman Abdullahi Dakarun sojojin Najeriyan sun samu nasarar halaka mayaƙan ta’addanci na Boko Haram da ISWAP da ke yankin Manjo Ali Ƙere a jihar Borno. Cikin wani rahoto da…
Majalisar dokokin Najeriya ta zartar da doka a kan masu biyan kuɗin fansa don ganin sun fuskanci ɗaurin shekaru 15 a gidan yari. Ƙudirin dokar da aka gabatar tare da…
Ahmad Sulaiman Abdullahi Jami’an ƴan sandan Najeriya sun samu nasarar damƙe masu safarar makamai huɗu a Jos, jihar Plateau ɗauke da bindigogin AK47 guda hamsin da bakwai (57). Kakakin hukumar,…
Daga Amina Tahir Muhammad Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanar da tsige Sarkin Zurmi Alhaji Atiku Abubakar tare da Sarkin Dansadau Alhaji Hussaini Umar daga mukamansu kan zargin taimaka wa ayyukan…
Ahmad Sulaiman Abdullahi Alamu na nuni da cewa watakila gwamnatin tarayya ta aiwatar da manufar ba aiki, ba albashi domin daƙile yajin aikin da ƙungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta daɗe…
Ahmad Sulaiman Abdullahi Shugaban hukumar NDLEA Birgediya Janar Buba Marwa (rtd) ya rubuta wasiƙa ga shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Adamu, inda ya buƙaci a baiwa jami’an NDLEA damar gudanar da…
Mataimakin shugaban kasa Muhammad Buhari Farfesa Yemi Osinbanjo ya bayyana cewa matukar bai tsaya takarar shugabanci Najeriya ba a shekarar 2023 to tabbas yaci amanar ‘yan Najeriya. Osinbanjo ya bayyana…