Akwai Yuwuwar Kai Hare-Hare A Najeriya Yayin Bikin Ƙaramar Sallah – DSS
Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya DSS ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su kula sosai gabanin gabatowar bukuwan karamar sallah sakamakon wani yunkuri da ta gano wasu ‘yan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya DSS ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su kula sosai gabanin gabatowar bukuwan karamar sallah sakamakon wani yunkuri da ta gano wasu ‘yan…
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta samu nasarar ceto wani zakara da ya faɗa rijiya. Hukumar ta samu kiran waya daga wani a unguwar Ƙwalli kusa da makarantar S.A.S…
Kakakin hukumar ne ya bayyana haka yau Litinin a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai. Ya ce an kama matasan su takwas su na shaye-shaye da tsakar rana yayin…
Ahmad Sulaiman Abdullahi Rundunar ƴan sandan jihar kwara a ranar Lahadi ta kama wasu mutum biyu da ake zargin matsafa ne ɗauke da sabbon kai da hannun dan adam a…
Ahmad Sulaiman Abdullahi Hatsabibi kuma gagararren shugaban ƙungiyoyin ta’addancin da suka addabi yankunan jihohin Benue, Nasarawa da Taraba, Leggi Jibrin, ya shiga hannun jami’an tsaro bayan artabun musayar wuta da…
Kwamishinan yan sandan jihar Kaduna Yekini Ayoku ya sha alwashin samar da sabbin dabarun aikin domin magance matsalar staro a Kaduna. Kwamishinan ya bayyana haka ne yayin a ya kai…
Almajiranci/karatun Allo/Bara Wallafawar Abubakar Murtala Ibrahim (#Abbanmatashiya) 08030840149 Menene almajiranci? Almajiranci kalma ce, aikatau, a kan laƙabawa wanda aka kai karatun allo wani gari ko wata ƙasa domin mayar da…
Rahotanni daga helkwatar jam’iyyar APC a Abuja sun tabbatar da cewar har yanzu ba ta fara siyar da tikitin tsayawa takarar shugabancin kasa da sauran madafun iko ba. Jam’iyyar APC…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sha alwashin ɗaukar mataki tare da sake dabarun yaƙi a Najeriya musamman a yankunan arewa ta tsakiya da arewa ta yamma. Muhammadu Buhari ya bayyana…
Aƙalla yara shida aka ruwaito sun rasa rayukansu sakamakon ɓarin wutar da wani jirgin sojin saman Najeriya ya yi a yankin Kuregba na jihr Neja. Jirgin ya yi sanadiyyar rasa…