Halin Da Fasinjojin Jiragen Ƙasa Da Aka Sace A Kaduna Su Ke Ciki
Mutanen sun bayyana cewar su na cikin mawuyacin hali wanda su ke roƙo gwamnati ta yi duk mai yuwuwa domin ceto su. Aƙalla mutane 68 daga cikin fasinjojin jirgin ƙasa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Mutanen sun bayyana cewar su na cikin mawuyacin hali wanda su ke roƙo gwamnati ta yi duk mai yuwuwa domin ceto su. Aƙalla mutane 68 daga cikin fasinjojin jirgin ƙasa…
Gwamnatin jihar Gombe ta amince da ɗaukar sabbin malaman makaranta 1,000 a faɗin jihar. Gwamnan jihar Muhammad Inuwa Yahaya ne ya amince da ɗaukar sabbin malaman makarantar kuma tuni ya…
Mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya shiga jerin masu neman kujerar shugabancin kasar Najeriy a shekarar 2023. Mataimaikin shugaban ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar…
Yayin da ta ke ci gaba da aikin murkushe ayyukan yan bindiga a arewa maso gabashin kasar nan, rundunar sojin Najeriya ta sanar da hallaka wani babban kwamandan ISWAP a…
Hukumar Hisbah a jihar Jigawa ta fasa kwalaben giya 1,426 waɗanda ta kama a wasu kananan hukumomi biyu na jihar. Kwamandan hukumar a Jihgawa Ibrahim Ɗahiru ne ya bayyaana hakan…
Mutane 10 daga cikin mayaƙan Boko Haram tsage ISWAP sun miƙa wuya a jihar Borno. Mayakan su 10 da ƴaƴansu biyar sun miƙa wuya a ga bataliyan soji ta 151…
Rundunar ƴan sanda a jihar Jigawa ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu wajen yin garkuwa da mutane. An kama mutanen da ake zargi da aikata fashi…
Hukumar sadarwa a Najeriya NCC ta bai wa kamfanonin layukan waya umarnin datse hanyoyin kira ga duk layin da ba a haɗa shi da lambar ɗan ƙasa ba. Hukumar NCC…
A yau Asabar mafi yawan ƙasahsn musulmi sun fara azumtar watan Ramadan bayan an tabbatar da ganin wata a wasu daga cikin ƙasashen duniya. Ƙasar Saudiyya ta tabbatar da ganin…
Kwamitin ganin wata a Najeriya ya tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan yau. A sanarwar da kwamitin ya fitar a shafin da ya ke bayar da bayanan ganin wata na…