Yayin da Mujallar matashiya ta tattaro muku rahoron jerin ƴan takarar da suka tsallake, kana suka samu tikitin yin takarar gwamna a jihohinsu a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar ta PDP.

Duk da cewa akwai jihohin da aka samu tsaiko, kamar yadda rahotanni suka bayyana, mun tattaro adadin waɗanda aka kammala da kuma jihohin da har yanzu ba a samu sakamako ba.

A ranar Labara 25 ga watan Mayu ne rahotanni suka fara karade Najeriya na waɗanda suka lashe zaɓen fidda gwani na jam’iyyar PDP a shirin babban zaɓen 2023, lamarin da ya ke ci gaba da ɗaukar hankali.

Ga jerin sunayen ƴan takarar da su ka samu tikiti kamar haka:

1.Abia – Farfesa Uche 2.Ikenna Adamawa – 3.Ahmadu Finitiri Akwa 4.Ibom – Umo Eno 5.Anambra – An yi zabe tun a watan Nuwamban 2021
6.Bauchi – Ibrahim Kashim
7.Benue – Titus Uba 8.Borno – Mohammed Jajari
9.Enugu – Peter Mba 10.Gombe – Muhammad Jibril Ɗan Barde.

11.Jigawa – Mustapha Suke Lamido
12.Kaduna – Isa Muhammad Ashiru
13.Kano – Muhammad Abacha
14.Lagos – Olajide Adediran (Jandor).

15.Nasarawa – David Ombugadu
16.Ogun – Segun Sowunmi
17Oyo – Seyi Makinde
18.Plateau – Caleb Mutfwang
19.Rivers – Siminaliayi Fubara
20.Sokoto – Sa’idu Umar 21.Taraba – Agbu Kefas 22.Yobe – Shariff Abdullahi.

Jihohin da suka yi saura:

1.Bayelsa – 2.Cross River – 3.Delta – 4.Ebonyi – 5.Edo – 6.Ekiti – 7.Imo – 8.Katsina – 9.Kebbi – 10.Kogi – 11.Kwara – 12.Niger – 13.Ondo – 14.Osun – 15.Zamfara –

Leave a Reply

%d bloggers like this: