An Yi Kira Ga Tinubu Ya Zaɓi Ganduje Matsayin Mataimakin Shugaban Ƙasa
Magoya bayan ɗan takaran kujerar shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Tinubu, sun buƙaci ya zaɓi Gwamna Abdullahi Ganduje matsayin mataimakinsa inda ya lashe zaɓen fidda gwani. Ɗaruruwan masoyan da suka tarɓi…