Muna Aikin Ceto Fasinjoj8n Jirgin Ƙasa – Gwamnatin Tarayya
Gwamantin tarayya ta bayyana cewa ta na kokarin ta na kubutar da fasinjoji jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja da aka yi garkuwa da su a Maris. Sabon ministan sufuri injiya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamantin tarayya ta bayyana cewa ta na kokarin ta na kubutar da fasinjoji jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja da aka yi garkuwa da su a Maris. Sabon ministan sufuri injiya…
Jami’ar Crown University International ta karrama Falakin Shinkafi Ambasada Dakta Yunusa Yusuf Hamza da lambar karrama ta Dakta (Dr.) Sanarwar karramawar na nabcikin wata wasika mai kwanan watan 07 ga…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya sha alwaahin goyon baya wajen kawo karshen yajin aikin ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya ASUU. Gwamnan ya bayyana haka ne a yayin da shugabannin…
Wata kungiyar matasa a Arewa-maso-Gabas Youth Transformation Forum, ta caccaki shirin gwamnatin tarayya na haramta goyo a babura kasuwanci da aka fi sani da ‘Achaba’. Ƙungiyar ta soki yunkurin gwamnatin…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na tunkarar kalubalen tsaro da kasar ke fuskanta, yana mai cewa ba zai bar wata kafa ba wajen murkushe ‘yan bindiga…
Sarkin Kano mai murabus Malam Muhammad Sanusi II ya bayyana sayen kuri’u a matsayin barazana ga tsarin siyasar kasar Najeriya. Muhammad Sanusi II ya yi jawabi ne a wajen wani…
Wasu “yan bindiga sun yi garkuwa da shanun fulani makiyaya “yan asalin Jihar Kebbi fiye da 2,000 a Jihar Sokoto. Sakataren kungiyar Miyetti Allah a Jihar Kebbi Abubakar Bello Bandam…
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC reshen Jihar Katsina Jibril Ibrahim Zarewa ya bayyana cewa za su hada hannu kungiyoyi domin wayar wa da mutane kai kan…
Rundunar “yan sandan Jihar Jigawa ta kama wani mai shekara 33 mai suna Mahdi Salisu wanda ake zargi da dillancin kayan maye a Jihar. Rundunar ta kama Mahdin ne a…
Wasu mahara sun hallaka Hon Isyaku Bakano a gidan sa da ke karamara hukumar Song a Jihar Adamawa. Lamarin ya faru ne a daren jiya Juma’a a lokacin da maharan…