Bayan Manyan Hare-Hare Da Aka Kai A Najeriya, Buhari Ya Shiga Ganawa Da Manyan Shugabannin Tsaron Ƙasar
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya shiga wata ganawa da shugabannin tsaro da ministoci a fadarsa da ke Abuja a safiyar yau Juma’a. Ganawar na zuwa ne bayan kai hari…