Gini Mai Hawa Uku Ya Ruguzo A Kasuwa Waya Ta Beirut Ta Kano
Rahotanni daga kasuwar waya ta Beirut a Kano wani gini hawa uku ya faɗo a yau. Yayin da Matashuya ke tabbatar da sahihancin bayanin, shugaban kasuwar Alhaji Ibrahim Rabi’u Tahir…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rahotanni daga kasuwar waya ta Beirut a Kano wani gini hawa uku ya faɗo a yau. Yayin da Matashuya ke tabbatar da sahihancin bayanin, shugaban kasuwar Alhaji Ibrahim Rabi’u Tahir…
A kalla mutane shida ne suka suka rasa rayukansu bayan sun halarci wani biki a kauyen Akutara dake yankin Adani a karamar hukumar Uzo-Uwani ta jihar Enugu a kwanakin karshen…
Wasu da ake zargi ‘yan daba ne sun kone gidan da mambobin mmabiya mmazahabar Shi’a ke amfani da shi wurin taro, karatu da ma’ajiyar kayayyaki a nguwar Dorayi babba dake…
Tawagar binciken sirri ta IRT dake karkashin babban sufeton ‘yan sandan Najeriya, ta damke mai kai wa ‘yan bindiga bayanai da ya kai ga sace mata da ‘ya’ya biyu na…
Wani mamakon ruwan sama da aka tafka ya yi sanadin raba daruruwan mutanen kauyen Karnaya da ke Jihar Jigawa da muhallansu sakamakon ambaliyar ruwa. Ambaliyar ta kuma lalata fiye da…
Bayan tattaunawa mai zurfi, kungiyar ma’aikatan jami’o’in ta yanke shawarar tsawaita yajin aikin da take yi, kamar yadda jaridar PUNCH ta tabbatar. An dauki matakin ne bayan taron majalisar zartarwa…
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce babu jam’iyyar da zai janyewa takarar shugaban kasa a zaɓen 2023. Kwankwaso…
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano hadin gwiwa da Bankin First Bank sun dauki nauyin yiwa mata 150 masu lalurar fitsari tiyata kyauta tare da basu tallafin kananan sana’o’i. Babban Daraktan…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa a yayin zaben shekarar 2023 mai zuwa za a nuna yadda zaben zai gudana domin tabbatar da gaskiya a…
Rundunar sojin Najeriya ta kori wadanda su ka hallaka Sheikh Goni Aisami akan hanyar sa ta zuwa Jihar Yobe a ranar Juma’a. Gidan Talabijin na Channels ya rawaito cewa ukaddashin…