Har Yanzu Birnin Tarayya Abuja Ana Fama Da Karancin Man Fetur – IPMAN
Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN ta bayyana cewa har yanzu ana kara ci gaba da fuskantar matsalar karancin Man Fetur a birnin tarayya Abuja da kewayanta duk da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN ta bayyana cewa har yanzu ana kara ci gaba da fuskantar matsalar karancin Man Fetur a birnin tarayya Abuja da kewayanta duk da…
Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani mutum mai suna Habibu Mu’azu mai shekaru 45 a duniya bayan fadawa rijiya da yayi a kauyan ‘yan Dutse…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta samu nasarar kama wani dillalin da ya ke safarar miyagun kwayoyi mai suna Ukashatu Idris mai shekaru 25 a Jihar. Kakakin rundunar ‘yan sandan…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta samu nasarar kama wani dillalin da ya ke safarar miyagun kwayoyi mai suna Ukashatu Idris mai shekaru 25 a Jihar. Kakakin rundunar ‘yan sandan…
Babban bankin Najeriya CBN ya bayyana cewa ya bi dukkan wasu hanyoyin da su ka dace wajen sabunta wasu kudade da ake amfani da su a Najeriya. Mai magana da…
Yayin da ake barazanar harin yan ta’addan a birnin tarayya Abuja, Gwamnatin Amurka ta bukaci iyalan ma’akatansu dake zama a Abuja su bar birnin da gaggawa. Wannan na kunshe cikin…
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS, da hukumar leken asirin Najeriya NIA, yan sanda da sauran jami’an tsaro sun kai harin kwantan bauna kauyukan Abuja tsre da kama wasu da…
Kwamitin raba asusun tarayya, FAAC, ya raba Naira biliyan 760.235 ga matakai uku na gwamnati a matsayin rabon tarayya na watan Satumba. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa…
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya gabatar da kudirin kasafin kudin shekarar 2023 na Naira Tiriliyan 1.693 ga Majalisar dokokin jihar. Daga cikin abubuwan da ake son kashewa a shekarar…
Kungiyar Bunkasa Tallalin Arzikin Kasahen Yammacin Afirka (ECOWAS), karkashin tawagar kula da shirye-shiryen zabe a Najeriya ta bayyana mahangarta game da zaben 2023 da za a yi. Kamar yadda tawagar…