Ambaliyar Ruwan Sama Ta Kashe Mutane 195 A Nijar
An ci gaba da samun mutuwar mutane a jamhuriyar Nijar sakamakon ambaliyar ruwan sama a bana. Rahotanni sun nuna cewar mutanen da su ka mutu sun kai 195 yayin da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
An ci gaba da samun mutuwar mutane a jamhuriyar Nijar sakamakon ambaliyar ruwan sama a bana. Rahotanni sun nuna cewar mutanen da su ka mutu sun kai 195 yayin da…
Rundunar ƴan sanda a jihar Zamfara ta kuɓutar da mutane 27 da aka yi garkuwa da su a sassa daban-daban na jihar. Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da mai…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ba za su bari wata jam’iyyar ta ƙwace mulki daga hannunsu ba don kada su mayar da Najeriya baya daga manyan ayyukan da su…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da auna kwazon ma’aikatun gwamnatinsa na kasa, inda ya bayyana cewa sun kaddamar da manyan ayyuka a sassa daban-daban na kasar nan domin cika…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta gayyaci jagororin ƴan siyasa dangane da riki a lokacin yaƙin neman zaɓe. Ana zargin wasu ƴan siyasa na far wa wasu…
Fitacciyar malamar addinin musulunci a Najeriya Malama Fatima Nabulisi Baƙo MFR ta zama shugabar Mujallar Matashiya ta aƙalla mintuna goma. Malamar ta karɓi ragamar jagorantar gidan talabijin yayin ziyarar jaje…
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce zazzaɓin Lassa na ci gaba da bazuwa a sassan Najeriya. A wani rahoto da hukumar ta fitar, ta ce a…
Helikwatar tsaro a Najeriya ta tabbatar da cewar harin Boko Haram ya yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da dubu ɗari a Najeriya. Babban hafsan tsaron Najeriya Lucky Irabo ne ya…
Dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar APC Bola Tinubu ya sha alwashin hako man fetur a Arewa da kuma inganta tsaro muddin aka zabe shi a shekarar 2023. Tinubu ya…
Shugabar Kungiyar kananan manoman Najeriya reshen Jihar Bauchi (ASSAPIN), Hajiya Amina Jibrin ta ce ya dace gwamnati ta dinga sanya mata a jerin masu cin gajiyar shirye-shiryenta na noma domin…