An Gurfanar Da Wani A Gaban Kotu A Kaduna Kan Satar Burodi
An gurfanar da wani matashi dan shekara 25, Abubakar Muhammad, yau Alhamis a kotun Shari’a dake Magajin Gari, jihar Kaduna kan laifin satar Burodi. Baya ga Satar Burodin, an tuhumcesa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
An gurfanar da wani matashi dan shekara 25, Abubakar Muhammad, yau Alhamis a kotun Shari’a dake Magajin Gari, jihar Kaduna kan laifin satar Burodi. Baya ga Satar Burodin, an tuhumcesa…
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta tabbatarwa da ‘yan Najeriya cewar babu wanda zai iyayin kutse cikin na’urar tattara bayanai na hukumar domin sauya bayanan dake cikinta.…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi bayanin abin da ya sa Asiwaju Bola Tinubu zai yi nasara a zaben shugaban kasa da za ayi. Buhari ya yi magana da gidan…
Gwamnatin jihar Kaduna ta jaddada kudirinta na baiwa kowane yaro da ke zaune a jihar ilimi kyauta tun daga matakin firamare har sakandare a bangaren fasaha da sana’a. Gwamnatin ta…
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta (EFCC), Abdulrashid Bawa, ya ce dole a kara wa hukumarsa kudade matukar ana so a samu gagarumar nasara a ayyukan da…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kwara ta kama wasu mutane uku da ake zargi da yin garkuwa da wata babbar alkaliya kotun majistire a jihar mai suna Misis Jumoke Bamigboye. A…
Kasashen Amurka da Birtaniya sun tsame Babban Birnin Najeriya, Abuja, daga cikin biranen da ake fargabar yiwuwar kai harin ta’addanci a Najeriya. Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwar da…
Tsohon shugaban Amurka Donal Trump, yace dole ne su kwace muulkin kasar daga wadanda ke jagorantarta a halin yanzu. Trump yace al’ummar kasar su tsumayi sanarwa ta musamman da zai…
Majalisar Dinkin duniya ta yi kiyasin yawan al’ummar duniya zai karu zuwa biliyan 8 a tsakiyar watan Nuwamba da muke ciki. Hukumar kula da yawan jama’a ta majalisar dinkin duniya…
Wata babbar kotun tarayya ta haramtawa jam’iyyar PDP tsayar da dan gwamnan jihar Zamfara a zaben shekarar 2023. A yau Talata ne alkalin kotun da ke zamanta a Gusau, mai…