Rundunar Yan Sandan Najeriya Za Ta Baiwa Hukumar Zabe Kariya
Rundunar Yan sanadan Najeriya ta umarci dukanin kwamishinoninta na jihohi da su tura jami ai domin baiwa hukumar zabe INEC kariya. Babban sufetan na kasa Usman Alkali Baba shi ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar Yan sanadan Najeriya ta umarci dukanin kwamishinoninta na jihohi da su tura jami ai domin baiwa hukumar zabe INEC kariya. Babban sufetan na kasa Usman Alkali Baba shi ne…
Ana zargin wasu tsageru da ba’a tantance ba, sun cinna wuta a ofishin Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC dake karamar hukumar Izzi a jihar Ebonyi jiya Lahadi.…
Rundunar Yan sanadan Najeriya ta umarci dukanin kwamishinoninta na jihohi da su tura jami ai domin baiwa hukumar zabe INEC kariya. Babban sufetan na kasa Usman Alkali Baba shi ne…
Gwmnan jihar Gombe Mahammad Inuwa Yahaya bayyana cewa al’umma su zuba hannun jari a sabuwar rijiyar man fetur din da za’a hako a jihar. Mahammad Inuwa ya bayyana haka ne…
Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta gina sabuwar tashar hasken wutar lantarki a jihar Borno wadda za ta dinga amfani da gas. Babban ministan wutar lantarki na kasa Abubakar Aliyu shi…
Hukumar dake dakile cututtuka masu yaduwa ta NCDC a Najeriya ta bayyana cewa akalla mutane 19,228 ne suka mutu Sakamakon cutar Amai da gudawa a shekarar 2022 Hukumar NCDC ce…
Shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’anati a Najeriya EFCC ya bayyana cewa suna sane da wasu gwamnoni Uku da suke yinkurin biyan albashi ga ma’aikatan gwamnatin…
Akalla mutane 211 ne suka rasa rayukansu a cikin watanni goma da su ka gabata sakamakon hatsari a jihar Kwara a cewar hukumar kiyaye hadura ta kasa. Babban kwamandan hukumar…
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’anati ta EFCC ta bayyana cewa ta kwace kudade kimanin miliyan 755 a hannun tsohon akanta na kasa wato Ahmad Idiris. Shugaban…
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa, ‘yan ta’adda sun kashe kimanin mutane 15 a wasu mabanbantan hare-hare da aka kai a garuruwan Giwa, Birnin Gwari da kuma karamar hukumar Kajuru…