Rundunar yan sandan jihar Bayelsa ta tabbatar da kama wani boka da ta ke zargi da yin danfarar kudi kimanin biliyan 1.150.

Mai magana da yawun rundunar tayan sandan jihar Bayelsa lkwo Kelvin she ni ya yi holen Wanda ake zargin a jiya Lahadi.

Ikwo ya ce an kama wani mai suna Nnedimi wanda shi boka ne bayan wasu mutane biyu  sun zo wajen sa akan ya ba su laya wadda za su yi amfani da ita wajen neman sa a ta aba su wata kwangila mai tsoka .

Sai dai bayan mutane biyun sun samu kwangilar daga hannun wani daga kasar waje wadda darajar ta ya kai naira biliyan 1,150.

Ya ci gaba da cewa da suka an so kudaden sai su ka tafi wajen bokan da su domin wai ya sanya mu su albarka,sai dai da su ka Kai masa sai ya canja musu da na bogi sannan ya tsere .

Kelvin yace sun samu Nasarar kama bokanYa ci gaba da cewa da suka an so kudaden sai su ka tafi wajen bokan da su domin wai ya sanya mu su albarka,sai dai da su ka Kai masa sai ya canja musu da na bogi sannan ya tsere .

Kelvin yace sun samu Nasarar kama bokan  da ake zargi da aika aikar
Sannan bayan tsawon bincike za su tura su zuwa ga kotu domin yin hukunci.

Leave a Reply

%d bloggers like this: