Gwamnatin Adamawa Ta Ki Amincewa Da Bukatar Buhari Na Bada Filin Da Zai Yi Taro
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya ki amincewa da bukatar shugaban kasa Muhammadu Buhari na amfani da filin taro na Ribadu Square da ke jihar don kaddamar da kamfen…