Buhari Ya Rattaba Hannu A kasafin Kudin Shekarar 2023
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu a kan kasafin kudin 2023 a ranar Talata, 3 ga watan Janairu. Tun farko majalisar dokokin kasar ta aiwatar da kasafin kudin da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu a kan kasafin kudin 2023 a ranar Talata, 3 ga watan Janairu. Tun farko majalisar dokokin kasar ta aiwatar da kasafin kudin da…
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta bayyana kashe Dan ta’addan ne a jiya Litinin, a wata musayar wuta da suka yi a wani shingen binciken ababan hawa Na karamar Hukumar…
Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa, yayi wa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo tatas bayan ya soki Buhari. A sakonsa na murnar shiga sabuwar shekara a ranar Lahadi,…
Hukumar gudanar da zabe mai zaman kanta watau INEC, ta yi alkawarin cafke duk wasu ‘yan kasa da shekara 18 da aka kama za su yi zabe. Kwamishinan yada labarai…
Akalla mutum hudu da ISWAP ta yi garkuwa da su a hanyar Maiduguri zuwa Gajiram a Jihar Borno sun tsere daga gidan yarin kungiyar. Mutanen sun tsere ne bayan an…
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa Kanal Lawan Rabi’u ‘Yandoto mai ritaya a lokacin da ya ke tsaka da tafiya zuwa garin ‘Yandoto da ke karamar…
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El’Rufa’i ya yiwa mazauna gidan gyaran hali 11 afuwa wanda aka yanke musu hukunci daban-daban a Jihar. El’Rufa’i ya yiwa fursunonin afuwar sakamakon murnar shigowar…
Akalla mutame bakwai ne su ka rasa rayukan su yayin da 16 su ka samu raunika a wani hadarin mota da ya afku a kan hanyar ibadan-Legas. Kwamandan kiyaye afkuwar…
An sha fama da ambaliyar ruwa, yawan mace-mace, yajin aikin malaman jami’oi na tsawon wata takwas, satar mutane dan kudin fansa, tabarbarewar tattalin arziki na cikin abubuwan da sukaiwa shekarar…
Kungiyar da ke sa ido kan yadda ake sarrafa dukiyar Jama’a ta maka gwamnonin jihohin kudancin Nijeriya a kotu kan zarginsu da kin bayyana yadda suka kashe naira biliyan 625…