Yan Sanda Sun Kashe Yan Fashi 51 A Legas
Rundunar ƴan sanda a jihar Legas ta tabbatar da kama mutanen da ake zargi da aikata fashi da makami su 405 yayin da su ka samu damar hallaka 51. Jami’an…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ƴan sanda a jihar Legas ta tabbatar da kama mutanen da ake zargi da aikata fashi da makami su 405 yayin da su ka samu damar hallaka 51. Jami’an…
Kamfanin mai a Najeriya ya ce ya ciri kuɗi naira tirliyan 3.3 domin biyan tallafin man fetur daga watan Janairu zuwa watan Disamba shekarar da ta gabata. Kamfanin ya ce…
Gwamnatin jihar Kano ta gurrfanar da wasu alƙalai da wasu miutane a gaban kotu bayan zargin badaƙalar naira miliyan 500. Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da hana cin hanci da rashawa ta…
Shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan bankin Najeriya da wasu wakilai daga bankin bunƙasa tattalin arziƙin Larabawa a Abuja. Shugaban ya gana da mutanen a yau a…
Babban bankin Najeriya CBN ya ce a halin da ake ciki ya na roƙon bankin ƴan kasuwa don ganin sun karɓi isassun sabbin kuɗaɗen da za su wadata jama’a. Ƙasa…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dawo Abuja daga Nouakchott, babban birnin kasar Mauritania inda ya halarci taron zaman lafiya na Afrika karo na uku. Jirgin mai saukar ungulu na Buhari…
Yan makonni kafin babban zaben 2023, yan takarkar kujerar gwamna a jihar Kano sun sanya hannu a kan yarjejeniyar zaman lafiya. Sanya hannun da yan takarar suka yi, ya biyo…
Wata mota kirar Sharon dauke da man fetur a cikin jarkoki ta kama da wuta a kofar shiga gidan man fetur na NNPC da ke Club Road, Murtala Mohammed Way…
ungiyar NGF ta gwamnonin Najeriya ta gayyaci Gwamnan babban banki na kasa, Godwin Emefiele zuwa wani taro na musamman a gobe. Manema labarai sun ruwaito cewa gwamnonin jihohi za su…
Gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike ya jinjinawa shugaban kasa Muhammad Buhari bisa kokarin da ya yayi wajen yaki da mayakan boko haram da ‘yan bindiga da su ka addabi fadin…