Jam”iyyar PDP Ta Bukaci A Soke Sakamakon Zaɓen Shugaban Kasa
Kwamitin kamfen yakin neman shugaban kasa na jam’iyyar adawa ta PDP ya yi kira ga hukumar shirya zabe ta kasa mai zaman kanta ta soke dukkan sakamakon da aka sanar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kwamitin kamfen yakin neman shugaban kasa na jam’iyyar adawa ta PDP ya yi kira ga hukumar shirya zabe ta kasa mai zaman kanta ta soke dukkan sakamakon da aka sanar…
Dan takarar kujerar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Gregory Obi, ya samu nasara a zaben babbar birnin tarayya FCT Abuja. A sakamakon karshe da aka tattara, LP…
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya karbi bakuncin daruruwan ’yan kasuwar Monday Market, wadanda iftila’in gobara ya shafa. Yawancin ’yan kasuwar, wadda ita ce mafi girma a Maiduguri, babban…
Malam Ibrahim Shekarau shi ne wanda aka sanar a matsayin wanda ya lashe zaben Sanata na mazabar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa. Hukumar INEC ta bakin malamin zaben shiyyar…
Jam’iyyar APC mai mulki ce ta ke da rinjaye zuwa yanzu a zabukan majalisar dattawa kamar yadda sakamakon hukumar INEC suka tabbatar. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa jam’iyyar APC…
Rundunar yan sandan jihar Ebonyi ta tabbatar da hallaka wani mai rike da sarautar gargajiya a jihar.m Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar SP Onome shi ne ya…
Bayan bayyana sakamakon zaben kananan hukumomin Dawakin Tofa da Rimin Gado da Tofa a majalisar wakilai, dan gidan gwamnan kano Abba Abdullahi Umar Ganduje ya fadi zabe. A jiya ne…
Mataimaki ga dan takarar shugaban kasa Kashim Shattima ya jajantawa yan kasuwar Monday markert tare da ba su kyautar naira milyan 100 bayan gobarar da kasuwar ta yi. Kashim ya…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC na ci gaba da bayyana sakamakon zaben shugaban kasa wanda aka gudanar a ranar Asabar. A yanzu haka shugaban hukumar zabe na…
Yan sanda sun kama wani baturen zabe da ake zargi da yin magudi yayin tattara sakamakon zabe a jiya Lahadi a jihar Cross Rivers. An kama baturen zaben mai suna…