ECOWAS Ta Taya Bola Tinubu Murnar Lashe Zaben Najeriya
Kungiyar tattallin arziki ta Africa ta yamma ECOWAS ta taya Asiwaju Bola Ahmad Tunubu murnar lashe zaben shugabancin Najeriya. ECOWAS a cikin wata sanarwa da ta fitar a birnin Abuja…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kungiyar tattallin arziki ta Africa ta yamma ECOWAS ta taya Asiwaju Bola Ahmad Tunubu murnar lashe zaben shugabancin Najeriya. ECOWAS a cikin wata sanarwa da ta fitar a birnin Abuja…
wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun harbe wani tsoho har lahira a lokacin da yake tsaka da aiki a gonarsa a jihar Neja. Wata ‘yar uwa ga marigayin…
Kungiyar ‘yan kabilar yarabawa zalla ta Afenifere tayi tur da Allah wadai da ayya Asiwaju Bola Ahmad Tunubu na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa da…
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta gurfanar da Dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin jam’iyyar APC Abdusalam Abdulkarim Zaura a gaban babbar…
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa Maiduguri babban birnin jihar Borno domin wata ziyarar aiki ta kwana daya. Shugaba Buhari ya isa birnin Maiduguri da misalin karfe 11 na safiya, a…
Zaɓaɓɓen shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci hadin kan ƴan ƙasar domin yin aiki tare. Tinubu wand atsohon gwamna jihar Legas ne ya bayyana haka a jawabin da…
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta tabbaatar da tashin gobara a babbar kasuwar Kurmi ta jihar Kano. Mai magana da yawun hukumar Saminu Yusif ne ya shaida haka a…
Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci zaman majalisar zartarwa yau a Abuja. Zaman majalisa na farko ke nan da aka yi bayan sanar da nasarar zaɓaɓɓen shugaban…
Wasu ƴan bindiga sun kia hari ofishin ƴan sanda da ke Nkporo a ƙaramar hukumar Ohafia a jihar Abia. Maharan sun zagaye babbar chaji ofis din yan sandan a cikin…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya Bola Tinubu murnar zama sabon shugaba. Muhammadu Buhari wanda ya ayyana Bola Tinubu a matsayin wanda ya fi dacewa da…