Ƴan Bindiga Sun Kaiwa Ɗaliban Jami’a Hari
Wasu daka ake zargin yan bindiga ne sun kai hari jami’ar Benin inda suka dinga harbin dalibai yayin da suke dakin su a kwanciiya a jihar ta Edo. Lamarin ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu daka ake zargin yan bindiga ne sun kai hari jami’ar Benin inda suka dinga harbin dalibai yayin da suke dakin su a kwanciiya a jihar ta Edo. Lamarin ya…
Wasu da ake zargin masu zanga-zanga ne sun shiga ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC da karfin tsiya kan cewa sai sun duba naurar zabe a jihar…
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bayyana cewa ana fama da matsalar rashin haihuwa a duniya a irin wannan lokaci da ake ciki. kamar yadda darakta a bangaren kula da…
Rundunar yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da kai wani hari da ake zargi yan boko haram su ka kai tare da hallaka mutane hudu a harin. Lamarin ya faru…
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa a wasu daliban makarantar sakandire goma a jihar Kaduna. Cikin wata sanarwa da kwamishinan tsaron cikin gida samuel Arwan…
Ɗan majalisa mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa, Ali Ndume, yace ƴan siyasa sun fara siyan shugabancin majalisa ta 10 wacce ba a kai ga rantsar da ita…
Wani mutum ya samu mummunan raunin harbin bindiga a lokacin da magoya bayan jam’iyyar APC da PDP suka kaure da fada a Fatakwal ta jihar Ribas a yau Litinin. tun…
Da safiyar Lahadin da ta gabata ne wasu mutane da ba’a san ko su waye ba, suka ƙone gidaje tare da kashe mutane a wani hari da suka kai mazaɓar…
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya zargi Abba Kabir Yusuf da azarbabi bayan nasarar da ya samu a zabe. A wani bidiyo da ke yawo a kafafen sa da…
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke kokarin barin ofishin sa da shi da mataimakinsa Osinbajo, an bukacesu da su bayyana adadin kadarorinsu nan da 2’ranar 29 ga watan Mayu.…