Amurka Da Saudiyya Sun Zargi Bangarorin Da Ke Rikici A Sudan Da Watsi Da Sulhu A Tsakaninsu
Bayan sake sanya hannu kan yarjejeniyar dakatar da kai wa juna hare-hare a Sudan, an zargi bangarorin da ke rikici a kasar da sake yin watsi da batun sasanci a…