Sojoji Sun Hallaka Yan Binga A Zamfara
Rundunar Sojin Najeriya na Operation hadin kai ta hallaka ‘yan bindiga da dama tare da jikkata Wasu a cikin karamar hukumar Shinkafi ta Jihar Zamfara. Jami’an Sun hallaka ‘yan bindigan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar Sojin Najeriya na Operation hadin kai ta hallaka ‘yan bindiga da dama tare da jikkata Wasu a cikin karamar hukumar Shinkafi ta Jihar Zamfara. Jami’an Sun hallaka ‘yan bindigan…
Mai alfarma sarkin Musulmi Allahji Sa’ad Abubakar Na III yayi kira ga ‘yan Najeriya akan a biye banbancin Addini da Siyasa bayan rantsar da sabuwar gwamnatin a ranar 29 ga…
Majalisar Tarayyar Najeriya ta amince wa shugaban Kasa Muhammad Buhari da ya karbo bashin dala miliyan 800. Mamba a kwamitin kula da karbo bashi a majalisar wakilai Hon Abubakar Yunusa…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Anambra ta samu nasarar ceto mutane biyu daga cikin mutane Bakwai da aka yi garkuwa da su a lokacin da aka Kai’wa tawagar ma’aikatan ofishin Jakadancin…
Mai bai wa shugaban ƙasar Najeriya sha’awara kan harkokin tsaro Manjo Janar Babagana Mongonu ya bai’wa ‘yan Najeriya tabbacin cewa za a samar da wadataccen tsaro a yayin rantsar da…
Gwamnatin Jihar Sokoto ta karrama Wasu Manyan Malamai da shugabanni ‘yan Asalin Jihar. Sanarwar hakan na zuwa ne ta hannun kwamishinan Shari’a na Jihar Sulaiman Usman SAN a yayin da…
Kungiyar kare musulmi ta kasa Najeriiya wato MURIC ta bayyana cewa ta na goyon bayan kirista ya kasance shugaban majalissar Dattijai ta goma a kasar. Shugaban kungiyar MURIC na kasa…
Sanata mai wakilta Borno ta kudu Sanata Mahammad Aliyu Ndume ya bayyana cewa indai gwamnatin tarayyar Najeriiya ta ciyo bashin dala miliyan 800 zai kai ta kotu. Sanata Aliyu Ndume…
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya gabatar da sabbin tufafi da dalibai musulmai mata dake makarantar sakandire za su yi amfani da shi. Sabuwar dokar za ta fara ne…