Ban Karaya Ba Kuma Zan Sake Tsayawa Takara A Zaɓe Mai Zuwa – Atiku
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya ce zai ci gaba da neman mukamin shugaban Kasa a fadin kasar Nijeriya muddin yana raye da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya ce zai ci gaba da neman mukamin shugaban Kasa a fadin kasar Nijeriya muddin yana raye da…
Majalisar Kasashen yammacin Afirka ta ECOWAS PARLIAMENT ta shida ta zabi Hajiya Maimunatu Ibrahim daga kasar Togo a matsayin sabuwar Shugabar Majalisar. Nadin na zuwa ne a yayin taro na…
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da nada Muhammad Sunusi na ll a matsayin sabon sarkin Jihar. Wannan na zuwa ne bayan da gwamnan ya sanya hannu akan…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tiubu zai tafi kasar Chadi don halartar bikin rantsar da sabon shugaban kasar Mahamat Deby. Hakan na kunshe a wata sanarwa da mai magana da yawunsa…
Majalisar dokokin jihar Kano ta ta tsallake karatu na farko bayan da aka gabatar da kudirin gyaran dokar masarautu a jiya Talata. A zaman da ta y yau Laraba, an…
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban jam’iyyar APC a Najeriya Dakta Abdullahi Ganduje ya shawarci mata da su ci gaba da shiga ana damawa da su a harkokin gydanawar gwamnati…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za ta takaice tsare-tsare da aka saba yayin da ake gab da shekara guda, karkashin shugaba Bola Ahmed Tinubu. Ministan yada labara a Najeriya Mohammed…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta haramta nuna shaye-shaye da kudin tsibbu da ma tsafi a fina finan kasar. Sannan hukumar ta haramta nuna yadda ake aikata kisan kai da da wasu…
Wasu da ake kyauta zaton mayaƙan ƙungiyar Boko Haram tsagen ISWAP ne sun hallaka baturen ƴan sanda a wani hari da su ka kai jiya Litinin. Maharan, sun hallaka baturen…
Wasu da ake kyauta zaton ƴan bindiga ne sun sun yi garkuwa da mutane 20 a wani sabon hari sa su ka kai Dawaki, kusa da Kubwa da ke Abuja.…