Gwamnatin Adamawa Ta Fara Biyan Ma’aikatan Jihar Albashin Naira 70,000
Gwamnan Jihar Adamawa Ahmad Umar Fintiri ya fara biyan ma’aikatan Jihar sabon mafi karancin albashi na Naira 70,000. Gwamna Fintiri ya fara biyan ma’aikatan albashin ne bayan alkawarin da ya…