Janar Babangida Ne Ya Bai’wa Shugaba Tinubu Gwarin Gwiwar Shiga Siyasa – Onanuga
Mai magana da yawun Shugaba Tinubu kan yada labarai Bayo Onanuga ya bayyana cewa akwai kura-kurai a cikin kalaman da tsohon mataimakin shugaban Kasa Yemi Osinbajo yayi, a gurin kaddamar…