Gwamnatin Tarayya Za Ta Samar Da Ayyukan Yi Sama Da Miliyan 20 A Kasar
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fitar da wasu sabbin guraben aikin gona, wanda ta ce za ta iya samar da ayyukan yi miliyan 21 a kasar. Har ila yau, ta yi…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fitar da wasu sabbin guraben aikin gona, wanda ta ce za ta iya samar da ayyukan yi miliyan 21 a kasar. Har ila yau, ta yi…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da kawo ƙarshen dokar ta-baci da aka sanya a Jihar Rivers tun a ranar 18 ga Maris, 2025. A cikin jawabin da ya gabatar…
Babban bankin Najeriya CBN ya sake jaddada aniyarsa na inganta samar da kayayyaki, da zurfafa hada-hadar kudi, da tabbatar da daidaiton kudi da farashi a wani bangare na kokarinsa na…
Daga Abba Anwar Ta kowace fuska ka kalli yadda yanayin siyasar Kano ke juyawa, dole mutum ya kara sakankancewa da cewa Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa na Kasa, kuma Mataimaki na…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta dakatar da aiwatar da harajin kyauta na kashi hudu cikin dari da hukumar kwastam ta Najeriya ta bullo da shi kan duk wasu kayayyaki da ake…
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dawo gida Najeriya daga Kasar Faransa, bayan ya yanke hutun aikinsa kafin lokacin da aka tsara. Shugaban ya isa filin jirgin sama na Nnamdi…
Shugaban Majalisar Malamai ta jihar Kano Sheikh Malam Ibrahim Khalil, ya ce ya kamata al’ummar musulmi su ƙara zage dantse wajen samar da hanyoyin da zasu kyautatawa marasa ƙarfi don…
Bayan wata guda da rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta ceto wasu yara 14 da aka yi garkuwa da su zuwa jihar Anambra, an kuma ceto wasu yara biyar da…
Kungiyar SERAP ta bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, da ta tantance tare da gurfanar da ‘yan siyasa da jam’iyyun siyasa da suka fara yakin neman zabe…
Gwamnatin Jihar Akwa Ibom ta sanya dokar ta-baci a fannin kiwon lafiya, biyo bayan nazari akan inganta harkokin kiwon lafiya a fadin Jihar. Kwamishinan yada labarai na Elder Aniekan Umanah…