Mai Unguwar Rijana A jihar Kaduna Ya shaki Iskar Yanci
Ƴan bindigan da suka yi awon gaba da Mai unguwan Rijana, Ayuba Dodo Dakolo, sun sake shi bayan an biyan kudin fansa. Ayuba Dodo Dakolo ya samu ‘yanci ne a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ƴan bindigan da suka yi awon gaba da Mai unguwan Rijana, Ayuba Dodo Dakolo, sun sake shi bayan an biyan kudin fansa. Ayuba Dodo Dakolo ya samu ‘yanci ne a…
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Litinin 13 ga watan Yunin shekarar 2022 a matsayin ranar hutu domin bikin ranar Demokradiyya ta wannan shekarar. Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola,…
Hukumar gudanar da zabe ta kasa INEC ta bayyana ranar karshe ga jam’iyyun siyasa na mika mata yan takaran shugaban kasa da mataimakansu. Hukumar tace nan da ranar Juma’a, 17…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar taron majalisar tsaron kasar nan a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Ana sa ran taron zai tattauna batutuwan da suka shafi dabarun bunkasa…
Mahaifiya ga dan takarar majalissar dattijai a jamiyar APC A.A.Zaura ta shaki iskar yanci a Talata . A.A.Zaura ya bayyana haka ne a shaifin sa na Facebook inda ya ce…
Wata ‘yar kasuwa da ke zaune a jihar Legas ta rasa ranta bayan ta garkame kanta a bandaki yayin da jami’an Hukumar yaki da cin hanci da hana yi wa…
Akalla kwamfutoci 100 ne suka salwanta sakamakon wata gobara da ta tashi a Sashen Nazarin Kwamfuta na Kwalejin Ilimi da ke Zariya a Jihar Kaduna. Jami’an kashe gobara sun yi…
Gamayar kungiyoyin matasan arewa na jam’iyyar APC sun yi watsi da buƙatar gwamnonin arewa 11 na mika mulki ƙasar ga yankin kudancin Najeriya. Kungiyoyin matasan na ‘APC Progressives Youth Elements…
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne, sun ɗauke mahaifiyar Abdulkarim Abdulsalam Zaura wanda aka fi sani da A. A Zaura. Abdussalam Abdulkarim ɗan takarar sanata shiyyar Kano ta tsakiya…
Hukumar daƙile cin hanci darshawa a Najeriya ta ce ta sake gano wasu maƙudan kuɗaɗe da dakataccen akantan Najeriya ya yi sama da faɗi da su. Binciken da hukumar yaki…