Sarki Sanusi Na ll Ya Yi Bikin Wasu Nade-Nade A Masarautar Jihar
Sarkin Kano na 16 Muhammad Sanusi ya gudanar da bikin nadin Gadaliman Kano Alhaji Munnir Sanusi Bayero da kuma sauran nade-nade da yayi a Masarautar a yau Juma’a. Sauran sun…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Sarkin Kano na 16 Muhammad Sanusi ya gudanar da bikin nadin Gadaliman Kano Alhaji Munnir Sanusi Bayero da kuma sauran nade-nade da yayi a Masarautar a yau Juma’a. Sauran sun…
Wata kotun soji da ke zamanta a runduna ta 82 a Jihar Enugu ta yankewa wani jami’in soja mai suna Adamu Muhammad hukuncin kisa ta hanyar rataya, bisa hallaka wata…
Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad ya naɗa hadimai 168 domin cigaban gwamnatin jihar. Mai bai wa gwamnan shawara kan yaɗa labarai Mukhtar Gidado nenya bayyana haka a wata sanarwa da…
Tsohon gwamnan Jihar Delta Ifeany Okowa ya bayyana cewa ya yi dana sanin yiwa dan takarar shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, takarar mataimakin shugaban Kasa a zaben…
Gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Buni ya bayyana cewa rashin ilmi, da Talauci da ke addabar matasa ne ya sanya suke zama mayakan Boko-haram a yankin Arewa maso Gabashin Kasar…
Wasu da ake kyauta zaton yan bindiga ne sun yi garkuwa da wata Harira Abdullahi matar dagacin Aboro da ke ƙaramar hukumar Sanga a jihar Kaduna. An yi garkuwa da…
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya karbi wasu ƴan Jam’iyyar PDP da NNPP da suka sauya sheka zuwa Jam’iyyar APC a Jihar. Gwamnan ya karbi masu sauya shekar ne…
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Elrufai ya ce ya fice daga jam’iyya APC ne domin kawo ƙarshen siyasar ubangida. Elrufai wanda ya koma jam’iyyar SDP ya bayyana haka ne…
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya aikewa da Majalisar dokokin Jihar, wasikar neman amincewa da AVM Umar Ibrahim a Matsayin guda daga cikin ‘yan Majalisar zartarwar Jihar. A…
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya aikewa da Majalisar dokokin Jihar, wasikar neman amincewa da AVM Umar Ibrahim a Matsayin guda daga cikin ‘yan Majalisar zartarwar Jihar. A…