Jigo A PDP Ya Soki Ziyarar Da Atiku Ya Kai’wa Buhari
Tsohon Mataimakin shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa Cif Bode Geoge ya soki ziyarar da dan takarar shugaban Kasa a Jam’iyyar Atiku Abubakar ya kai’wa Tsohon shugaban Najeriya Muhammad Buhari a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Tsohon Mataimakin shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa Cif Bode Geoge ya soki ziyarar da dan takarar shugaban Kasa a Jam’iyyar Atiku Abubakar ya kai’wa Tsohon shugaban Najeriya Muhammad Buhari a…
Dillalan man fetur na a Najeriya na fargaban tafka asara bayan da kamfanin mai na ƙasar NNPC ya rage farashin kowacce lita. Kamfanin ya sanar da dawo da kowacce lita…
Gwamnatin Jihar Neja ta sanya dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 12 a garin Minna babban birnin Jihar. Gwamnatin ta bayyana hakan ne a yau Talata, a yayin wani taron…
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya aikewa da majalisar Dokokin Jihar takardar godiya bisa yadda Majalisar ke goyon bayan Majalisar zartarwa a koda yaushe. Sannan gwamnan ya kuma…
Wani mutum a Jihar Neja ya saki matarshi saki Uku, bayan da jami’an tsaron ‘yan sanda suka kamata a wani dakin Hotal, bayan sun kai sumame. Magidancin ya saki matar…
Mutane da dama ne suka fito zanga-zanga a Jihar Filato, bisa hare-haren ‘yan ta’adda da ake ci gaba da samu a wasu yankunan Jihar. Masu zanga-zangar sun fito ne a…
Gwamnan Jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya ya mika sakon jaje bisa mutuwar mutane Biyar, tare da jikkatar wasu Takwas bayan wata mota ta afka musu a jihar a yau Litinin.…
Wani hadarin mota da ya afku a Jihar Gombe yayi sanadiyyar rasa rayukan mutane biyar, yayin da wasu Takwas suka jikkata a garin Billiri da ke Jihar. Hadarin ya faru…
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya bukaci ƴan Najeriya da su yi watsi da Kalaman Theophilus Danjuma tsohon Ministan Tsaro, na cewa ƴan Najeriya su tashi su kare kansu…
Fafaroma ya rasu bayan fama da jinya ya mutu yana da shekaru 88 a duniya. Shugaban cocin Vatican ya rasu kamar yadda cocin su ta tabbatar. An kwantar da fafaroma…