‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Masallata A Jihar Zamfara
Wasu ‘yan bindiga sun kai wa wasu masallata hari a lokacin da su ke tsaka da yin sallar juma’a a Jihar Zamfara. Lamarin ya farune a Unguwar Zugu da ke…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu ‘yan bindiga sun kai wa wasu masallata hari a lokacin da su ke tsaka da yin sallar juma’a a Jihar Zamfara. Lamarin ya farune a Unguwar Zugu da ke…
Hukumar Yaki da cin hanci da rasha ta Najeriya ICPC ta ja kunnen ‘yan siyasa akan turawa hukumar karafin da bashi da tushe balle makama akan abokan takarar su a…
Hukumar hana cin hanci da rashawa ta Najeriya EFCC ta bayyana cewa za ta daukaka kara akan hukuncin da wata Kotu a Jihar ta yanke wa tsohon gwamnan Jihar Filato…
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Jihar Yobe YOSEMA ta bayyana cewa mamakon ruwan saman da aka tafka a Jihar a ranar Litinin yayi sanadiyyar Karyewar gadar Katarko da ke…
Dan takarar gwamna a jam’iyyar PRP a Jihar Ogun Farfesa David Bamgbose ya rasa ransa kwanaki shida bayan tabbatar da shi a matsayin dan takarar gwamna a zaɓen shekarar 2023.…
Mazauna kauyen dan Gunu da ke Sarkin Pawa cikin karamar hukumar Munya ta Jihar Neja sun nuna bacin ransu dangane da yadda matsalar rashin tsaro ta ke kara tsanan ta…
Jami’ar IBBU da ke Jihar Neja ta bai wa Malaman jami’ar Umarnin komawa bakin aiki a ranar biyar ga watan Satumba mai kamawa. Mataimaki a bangaren yada Labarai na makarantar…
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP ya bayyana dalilan da ya sanya Malam Ibrahim Shekarau ya fice daga jam’iyyar. Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana hakan ne a lokacin…
Dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa rashin kwarewar Mininstan ilimi Malam Adamu Adamu ne ya sanya Kungiyar ASUU ta ke ci gaba da…
Shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari ya bayyana wa gwamnonin jam’iyyar APC cewa ba zai sanya baki a zaben shekarar 2023 mai zuwa. Mai magana da yawun shugaban Femi Adesina shi…