Ba Mu Da Shirin Mayar Da Najeriya Tsarin Jam’iyya Daya – APC
Jam’iyya mai mulki ta APC ta bayyana cewa ko kadan ba ta da niyar mayar da Najeriya tsarin jam’iyya daya. Sakataren yada labaran Jam’iyyar Felix Morka ne ya tabbatar da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Jam’iyya mai mulki ta APC ta bayyana cewa ko kadan ba ta da niyar mayar da Najeriya tsarin jam’iyya daya. Sakataren yada labaran Jam’iyyar Felix Morka ne ya tabbatar da…
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, ya kaddamar da sabbin jiragen yaki biyi ga rundunar sojin saman Najeriya. Shugaban ya kaddamar da jiragen ne a filin sauka da tashin jiragen sama na…
Jami’an runduna ta 6 da ke garin Jalingo a Jihar Taraba sun samu nasarar hallaka ’yan bindiga biyu tare da ƙwato shanu 1,000 daga hannunsu. Muƙaddashin Daraktan yaɗa labarai na…
Hukumar kula da yanayi ta Kasa NIMET ta bayyana cewa Jihohi Shida daga cikin Jihohin Kasar nan za su fi kowacce Jiha fuskantar yawan samun ruwa. Jihohin sun hada da…
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya yi alhinin sabbin hare-haren da aka kai jihar sa a kwanakin nan. A wata sanarwa da babban sakataren yaɗa labaransa Daud Iliya ya sanyawa…
Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci Rundunar sojin Kasar nan da ya sake aikewa da Jami’anta Jihar Borno da Yobe don ganin sun dakile hare-haren mayakan Boko-haram a Jihohin. Majalisar ta…
Wasu rahotanni sun bayyana cewa Mayakan boko-haram a Jihar Borno sun sake kai’wa sansanin soji na Karamar hukumar Marte hari, tare da hallaka sojojin da ba a kai ga gano…
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Uba Sani ya bayyana takaicinsa kan yadda matasan yankin Arewa Maso Yammacin Kasar nan suka rungumi dabi’ar ta’ammali da miyagun kwayoyi. Malam Uba Sani ya ce…
Wasu ‘yan bindiga sanye da kayan jami’an ‘yan sanda sun kai wani hari wata makarantar Sakandiren gwamnati da ke Raka cikin karamar Hukumar Tsafe ta Jihar Zamfara, inda suka hallaka…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Kasa NDLEA ta kama wata mata da take kokarin yin safarar miyagun kwayoyi zuwa Kasar Iran. Mai magana da yawun hukumar Femi…