Ƴan Bindiga Sun Sace Mutane 39 Da Kashe Wasu Huɗu A Yankunan Abuja Da Neja
Wasu da ake zargi yan bindiga ne sun sace mutane 39 bayan sun kashe mutum huɗu a wasu yankunan Abuja da kuma Jihar Neja. A ranar Juma’a ’yan bindiga suka…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu da ake zargi yan bindiga ne sun sace mutane 39 bayan sun kashe mutum huɗu a wasu yankunan Abuja da kuma Jihar Neja. A ranar Juma’a ’yan bindiga suka…
Shugabannin ƙananan hukumomi 44 na Kano sun maka gwamnatin jihar a gaban babbar kotun tarayya mai zama a Abuja kan yunkurin gina gadoji biyu. Shugabannin sun kai ƙarar gwamnatin Abba…
Iyayen daliban jami’ar tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara, sun kai kukansu zuwa gaban gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. Wadannan Bayin Allah sun roki gwamnatin tarayya ta ceto ‘ya ‘yansu…
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ba da umarnin biyan ma’aikatan gwamnatin jihar da na kananan hukumomi albashinsu wata guda a matsayin kyautar karshen shekara. A yau Juma’a Gwamna Lawal…
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Salisu Adamu dan shekara 18 daga Danbatta Kano. Rundunar ta kama Adamu bisa zarginsa da kitsa sace…
Akalla ‘yan sanda biyu ne ake zargin an kashe tare da yin garkuwa da wasu mutane, yayin da ‘yan bindiga suka kai farmaki jihar Anambra. Wani mazaunin garin Uga da…
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya sanya hannu a kan kudirin dokar samar da jami’an tsaron al’umma a Sokoto. A ranar 21 ga watan Disamba ne majalisar dokokin jihar ta…
Wata kotu a Jihar Kano ta tisa keyar wata matar auren da ake zargi da kisan abokin kasuwancin ta a gidanta mai suna Nafiu Hafiz Gorondo zuwa gidan yari. An…
Kotun shari’ar Musulunci da ke jihar Kano ta umarci tsare wani matashin kan zargin karar da dattawan Unguwansu su ka yi a kansa. Wanda ake zargin mai suna Musa Okashatu…
Gwamnatin jihar Zamfara ta sake rufe kasuwannin shanu 11 a wasu sassan jihar har sai baba ta gani. Kwamishinan yaɗa labarai na jihar, Munnir Haidara, ya ce an rufe kasuwannin…