Ƴan IPOB Sun Hallaka Wasu Ƴan Arewa 6 Mata Mai Juna Biyu Da Yaranta 4
A ranar Lahadin da ta gabata mayakan IPOB sun hallaka wata mata mai juna biyu, yaranta 4 da kuma wasu mutane 6, waɗanda duk ƴan arewa ne da ke zama…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A ranar Lahadin da ta gabata mayakan IPOB sun hallaka wata mata mai juna biyu, yaranta 4 da kuma wasu mutane 6, waɗanda duk ƴan arewa ne da ke zama…
A ranar Litinin ɗin da ta gabata ne babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar da manyan lauyoyin jihohi 36 suka shigar a kan Hukumar Leƙen…
Dr. Bashir Yusuf Jamoh, shugaban NIMASA, ma’ana “Drecotor of Nigerian Maritime Administration and safety Egency” ta Nijeriya, Wanda shugaba Muhammadu buhari ya naɗa, an samu wasu rahotonni da suke nuni…
Sabon mai kula da ofishin Akanta-Janar na Tarayya (OAGF), Anamekwe Nwabuoku, ana zarginsa da aikata manyan laifukan cin hanci da rashawa, kuma hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin…
Sabon mai kula da ofishin Akanta-Janar na Tarayya (OAGF), Anamekwe Nwabuoku, ana zarginsa da aikata manyan laifukan cin hanci da rashawa, kuma hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin…
Ƴan ta’addar Boko Haram sun yi wa ayarin motocin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC kwanton bauna, inda suka kashe ƴan sanda uku tare da raunata wasu huɗu. Wata…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC, ta ce ɗage lokutan zaɓukan fitar da gwani da jam’iyyun siyasa ke yi idan an bar su zai yi mummunar illa ga…
Fadar shugaban Ƙasa ta sanar da cewa a yau Litinin ne shugaban Ƙasa muhammadu Buhari zai kawo ziyara kano. Ana ganin cewa ziyarar nada nasaba da fashewar Gas a Unguwar…
A Karon farko Dalar Amurka ta yi tashin gwauron zabi a kan Naira inda a yau Lahadi dalar ta kai kimanin Naira ɗari shida da goma a kuɗin Najeriya a…
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta ce ta ɓullo da tsarin bin diddigin sa ido kan bayanan fasfo na masu neman izini. Muƙaddashin Kwanturola Janar na…