An Gano Sinadaran Haɗa Bam Ne Ya Fashe A Kano
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshin jihar Kano ta ce abinda ya fashe a ranar Alhamis 17 ga watan Mayu, a wani shago a unguwar Sabon Gari da ke birnin wadda…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshin jihar Kano ta ce abinda ya fashe a ranar Alhamis 17 ga watan Mayu, a wani shago a unguwar Sabon Gari da ke birnin wadda…
Magoya bayan ɗan takaran kujerar shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Tinubu, sun buƙaci ya zaɓi Gwamna Abdullahi Ganduje matsayin mataimakinsa inda ya lashe zaɓen fidda gwani. Ɗaruruwan masoyan da suka tarɓi…
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya fito ya ƙaryata rahotanni da ke cewa yana shirin sauya takardar kuɗin Naira na takarda da kuɗin dijital, eNaira, a kan kari. A wata tattaunawa…
Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, ta kama wasu ƴan Boko Haram guda biyu da ake zargi da tayar da bam a jihar Kano. Hukumar DSS ta kwato wasu abubuwa…
Babban Bankin Najeriya, CBN, ya ce nan ba da daɗewa za a nemi naira ta takarda a rasa, yana mai shawartar mata da maza ƴan kasuwa su yi rajista da…
Wata babbar kotun jihar Legas a ranar Juma’a, ta yanke hukuncin kisa kan wani bature ɗan kasar Denmark, Dane Peter Nielsen, bisa laifin kashe matarsa ƴar Najeriya da diyarsa. Alkali…
Rahoton da rundunar sojin Najeriya ta fitar ya bayyana yadda ƴan ta’addan Boko Haram ke ci gaba da mika wuya ga gwamnati. Hedikwatar tsaro ta najeriya a jiya ta ce…
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, Najeriya tana buƙatar shugaba ɗan gada-gada, wanda kuma yake da hauka, domin ya saisaita wa ƙasar zama tare da ɗora ta a…
Hakimin Karfi da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano, Abdulyahyah Ilo da aka sace ya shaƙi iskar ƴanci daga hannun ƴan bindiga da suka yi garkuwa da shi. Masu…
Wasu matasa uku sun nutse a cikin ruwan Ƙaraye a lokacin da suka je wanka a koge. wanda su ka rasu sun haɗa da Musa Abubakar mai shekara 25 da…