Duk wasan Hausa ko waƙar da ba zai taimaki musulunci da musulmi ba haramun ne – Shek Moriki
Wasan Hausa da waƙar da za su taimaki musulunci da musulmi ne kaɗai ya halatta ba shiririta ba, Duk waƙa ko wasan Hausar da ba zai taimaki musulunci da musulmi…