Miliyyin mutane ne suke zaman daɓaro don jiran zuwan shugaba muhammadu Buhari a Jihar Legas

A cigaba da yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa wanda ake sa ran gudanarsa a ranar Asabar mai zuwa, a yau shugaban ƙasa Muhammadu  Buhari ya sauka a Legas yayin da ake sa ran ɗan takarar shugaban ƙasa na jam iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar zai je jihar Kano a gobe Lahadi.

Jihar Kano da legas dai sun kasance jihohin da ake ji da su wajen yaƙin neman zaɓe wanda hakan ne ya sa ƴan takarar suka mayar da su na ƙarshe.

Leave a Reply

%d bloggers like this: