Giwaye sun kashe wani a Bauchi
Giwayen dai sun fito daga wani daji ne a ƙaramar hukumar Alƙaleri da ke can jihar Bauchi wanda suka shuga gari har ma suka fara ta asa. Mutumin ya rasa…
Ƙungiyar kare Hakkin Bil Adama ta Human Rights Watch, ta zargi manyan ƙasashen duniya da kauda kansu kan yadda ake take hakkin Bil Adama
sakamakon matsalolin cikin gidan da suka addabe su. Ƙungiyar ta sanar da haka ne yayin gabatar da rahotan ta na wannan shekara. Rahotan ƙungiyar na bana yace ƙasar Amurka da…
Yadda za ki kaucewa cutar sanyi – Mata kawai
Daga Mariya Murtala Ga wadanda suke biye da mu ta cikin wannan shafi mai albarka, a watan da ya gabata mun kwana a dai dai lokacin da za mu kawo…
Mun karɓi dukkan kayan aiki daga Abuja kuma za mu fara rabasu ga ofisoshinmu na ƙananan hukumomi da ke Kano ranar Laraba – INEC
Kwamishinan zaɓe na jihar Kano Farfesa Riskuwa Arahu Shehu ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai a jihar Kano. Kwamsihinan ya bayyana cewar sun karɓi dukkanin kayan aikin…
Duk wanda ya saci akwatin zaɓe a bakin ransa
Shugaba Buhari ya umarci jami an tsaro da su kawar da suk wanda ya saci akwatin zaɓe. Cikin jawabin shugaban ƙasa Buhari yayin tattaunawa da masu ruwa da tsaki na…
Dole INEC ta yi aiki sahihi tunda mun basu duk abinda suke buƙata
Cikin kalaman shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yayin zaman gaggawa da aka yi yau a Abuja ya bayyana cewar an bawa hukumar zaɓe dukkan abinda suke buƙata. Ya ce wajibi ne…
Buhari ya kira taron gaggawa a kan zaɓe yanzunnan
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kira taron gaggawa a fadarsa don tattauna al amuran da suka shafi siyasa. Shugaban wanda ya ke gudanar da taron tare da gwamnonin jam iyyar…
Yadda na fara gyaran jannareto – wata Budurwa a Kano
Fadila Sani Shu’aibu ƴar jihar Kano a ƙaramar Hukumar Fagge ta bayyana cewar sha’awa ce ta sakata yin sana’ar wadda a yanzu ta zamto mata madogara. Tun bayan da ta…
Buhari yayi Allah wadai da hukumar zaɓe kan ɗage zaɓe sannan ya koma Abuja
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya nuna rashin jin daɗinsa kan abin da hukumar Zaɓe tayi kan ɗage zaɓe. Shugaban ya bayyana hakan ne a shafinsa na twita daga bisani ya…