Maza ƴan shekaru 50 sun fi fuskantar cutar kansar Mazakuta
Kamar yadda Wani Kwararren likita kuma masani a bangaren magunguna da zamantakewar Iyali mai suna Dakta Ugwele dake Asibitin Tarayya a jihar Abia. Inda Yace Maza masu Shekaru Hamsin (50)…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kamar yadda Wani Kwararren likita kuma masani a bangaren magunguna da zamantakewar Iyali mai suna Dakta Ugwele dake Asibitin Tarayya a jihar Abia. Inda Yace Maza masu Shekaru Hamsin (50)…
Kamfanin mujallar matashiya ta buga wasan sada zumunta da kungiyar masu shirin barkwanci (Comedy) reshen kasuwar waya ta farm centre dake jihar kano. Wasan dai Da aka buga Matashiya tayi…
A dai dai lokacin da aka sasanta Adam Zango da Ali Nuhu wata rigimar ke ƙoƙarin ɓallewa. Ana zargin wata shahararriyar jarumar fim ɗin hausa da tafka gagarumin alkaba i,…
Allah ya yiwa Galadiman Katsina, Mai-Shariah Mamman Nasir rasuwa yau Asabar. Ya rasu bayan goduwar jinya da ya yi.
Tun tuni ɗaliban sun gaza gano bakin zaren. Gwamnatin jihar kano ta lashe aman da ta yi na cewar za ta biyawa ɗaliban jihar Kano kuɗin jarrabawar NECO Kwamishiniyar Ilimi…
Kotu ta aike wa Adam Zango sammaci bisa zargin ɓata suna da Ali Nuhu ya ce an yi masa. Kotun dai ta aike da takardar inda ta ke neman Adam…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta shaida cewar, tana cikin shirin sabunda doka a kan masu siyar da katin zaɓe. Shugaban hukumar na ƙasa Farfesa Mahmood Yakub…
Yanzu haka hankalin Al’umma ya karkata kan da wata batun fallasa da ta kunno kai a tsakanin wasu fitattun jaruman masana’antar Kannywod, Hadiza Gabon da Amina Amal, inda Amal ta…
Rundunar sojin Najeriya ta daƙile wani hari da ƙungiyar Boko Haram ta nufi kaiwa a Damaturu jihar Yobe. Rundunar ta ce ta kama muggan makamai da suka haɗa da bindigu…
A yau ne kotun da aka kafa kan sauraren ƙararrakin Zaɓe TRIBUNAL ta jihar kano ta bada Umarni ga hukumar zaɓe mai zaman kanta Reshen jihar kano. Cewa INEC ta…