Naira miliyan biyar za a bayar lakadan ga duk wanda ya bada bayanin inda magajin garin daura yake ko ya cetoshi inji jami an ƴan sanda.

Magajin garin garin Daura dai sirike ne ga babban dogarin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.

Leave a Reply

%d bloggers like this: