Ɗan wasan Madrid Yayi faɗuwar baƙar Tasa a harkar kwallon ƙafa
Ƙungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta gabatarwa da kungiyar Tottenham tayin mika mata tsohon ɗan wasanta Gareth Bale a matsayin aro kan euro miliyan 10. A shekarar 2013, ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ƙungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta gabatarwa da kungiyar Tottenham tayin mika mata tsohon ɗan wasanta Gareth Bale a matsayin aro kan euro miliyan 10. A shekarar 2013, ne…
Daga Abba Anwar Labarin kanzon kurege da Jaridar nan mai adawa da gwamnatin jihar Kano, wato Daily Nigerian ta fito da shi cewar wai kotu ta sauke sababbin sarakunan da…
Babbar kotun jiha da ke zaune a Ungogo ta bayyana naɗin sabbin sarakunan da aka yi a Kano a matsayin tatsuniya. Kotun ta bayyana hakan ne yayin zamanta na yau…
Cikin wata hira da Mujallar Matashiya ta yi da wani da ke Tsibiri ƙaramar hukumar Naradun ta jihar Zamfara ya shaida mana cewa, ko da ranar juma ar da ta…
Hukumar kula da jarrabawar shiga jami a ta bayyana cewa za a sake jarrabawar daga 20 ga watan da muke ciki ga wuraren da aka gaza tantance adadin ɗaliban da…
Babbar Kotun tarayya a jihar kano ta dakatar da gwamnatin jihar Kano da majalisar dokokin jihar na sauya kundin doka kan sarauta a Kano. Kotun ƙarƙashin mai shari a Justice…
Wasu Mutanen da Gwamna Abdullahi Umaru Ganduje ya sa aka yi wa aikin ciwon ido kyauta a unguwar Gama da ke Kano bayan an ɗage zaben gwamna a ranar 9…
Wani Tsohon ɗan wasan Liverpool, Craig Johnson,ne ya bawa ƙungiyar liverpool shawara cewa a yanzu ƙarfin ta ya kawo ya kamata ta yi yunƙurin sayen gwarzon ɗan wasan Barcelona Lionel…
A halin yanzu dai ƙananan hukumomi 10 Sarki Muhammadu Sanusi ll ke mulka.
Gwamanan Kano Abdullahi Ganduje ya sanya hannu kan dokar ƙara masarautun Kano masu zaman kansu. Masarautun da suka haɗar da Rano, Ƙaraye, Bichi da kuma Gaya sai masarautar cikin gari…