A wani labarin da mujallar matashiya ta,samu daga jihar lagos,cewa Kwamishinan ‘yan sandan jihar Zubairu Mu’azu, zai kaddamar da rundunar ‘yan sanda ta musanmman mai yaki da ayyukan ‘yan kungiyar asiri.
Za kuma a gabatar wa manema labarai tarin ‘yan Kungiyar asirin da rundunar ‘yan sandan ta kame yanzu haka rundunar ‘yan sandan na jiran karasowar Kwamishinan ‘yan sandan Legas Zubairu Mu’azu a domin ya iso ya Kaddamar da rundunar a daidai lokacin da ake zuba ruwan sama tamkar da bakin kwarya a jihar legas.


