Ranar litinin ranar hutu ne ga Ma’aikatan a jihar kano saboda murnar sabuwar shekara
Gwamnatin jihar kano ta ayyana Ranar litinin 2/satumba/2019 a matsayin Ranar hutu bisa murnar shiga sabon shekara na Addinin musulunci na shekarar 1441AH. Wannan sako ya fito ne daga hukumar…