Muddin aka kasa daukar mataki akan kasar Iran to kuwa Tattalin Arzikin Duniya ka iya fuskantar barazana
Ministan Albarkatun man kasar Saudiya Yarima Muhammad Salman yayi gargadin cewa farshin danyan mai ka iya tashin gwauron zabi a kasuwar Duniya, muddin aka kasa daukar mataki akan kasar Iran.…