Babu sauran Yan Kungiyar Boko Haram a kasar nan–Buhari
Shugaban kasa Muhammad Buhari yace babu ragowar yan kungiyar Boko Haram a kasar nan face Wasu tsirarun yan bindiga a Arewa maso gabashin kasar nan. Shugaban kasa ya bayyana hakan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban kasa Muhammad Buhari yace babu ragowar yan kungiyar Boko Haram a kasar nan face Wasu tsirarun yan bindiga a Arewa maso gabashin kasar nan. Shugaban kasa ya bayyana hakan…
An kama sarkin Wakar Sarkin Kano Yawaitar kama mawaka da sauran yan adawa ya fara kaiwa intaha Kano, yanzu nan, aka je har gidan Nazir Sarkin wakar sarkin Kano,aka kama…
Inganta rayuwar matasa ta hanyar basu sana’io daban daban shine burin mu. Shugaban Mujallar Matashiya Abubakar Murtala Ibrahim ne ya bayyana hakan ne a yayi da shugabannin kungiyar Daliban Kofar…
Instagram: Wacece Jakadiyyan Tona Asiri? Jakadiyyan Tona Asiri wani asusu ne a dandalin sada zumunta na Instagram wanda yayi suna wajen bin diddigi da tone-tone, shafin Jakadiyya ya maida hankali…
Rundunar Ƴan sanda Najeriya sun ƙaryata rahoton da mabiya mazahabar shi a suka bayar cewa an kashe musu mutane da dama yayin fitowa tattakin Ashura a yau. Kamar yadda tun…
Kamar yadda sanarwar hana dukkan wani gangami ko taro ba bisa yardar hukuma ba a yau ƴan sanda sun buɗe wuta kan mabiya shi a da ke tattakin ranar ashura.…
Yadda Aka Karke Tsakanin Muneerat Abdussalam da Datti Assalafy a Karshe Muneerat Abdussalam wata matashiya ce ‘yar soshiyal midiya wadda ke amfani da shafukan wajen zantar da kalamai irin na…
A daidai lokacin da ake tunanin mabiya mazahabar shi a za su fito don yin gangamin zagayen Ashura, Rundunar ƴan sanda reshen jihar kano ta ƙara jaddada hana wani taro…
Kungiyar Daliban kofar Mata dake Kano (KOSA) sunyi rabon kayan makaranta ga Marayu kimanin 40 dake unguwar. Wannan dai bashi bane karo na farko da kungiyar ke wannan aikin na…
Rundunar ƴan sandan jihar Naija ta kama wani soja bisa zargin kashe wani mutumin ta hanyar caka masa wuƙa. Kwamishinan ƴan sandan jihar AlhajiAdamu Usman ne ya bayyanawa manema labarai…