Daga Jamila Sulaiman Aliyu

Kungiyar kwadago take Kasa reshen jihar Kano ta yaya sabbin kwanishinonin da gwamna Gandje ya zaba a matsayin kwamishinoninsa.
A yayin jawabin shugaban kungiyar reshen jihar Kano comret Dakta kabiru Ado mijnjibir ya bukaci maaikata damn sure baiwa sabbin kwamishinonin hadin Kai Don su cinma burinsu na taimakawa gwamnan Kano wajen sauke nauyin da Allah SWA ya dora musu.

Ya Kara da cewa ta hanyar bayar da goyon bayan maaikata ne za’a samu biyan bukatun maaikata musamman cimma muradin maaikata na sabon tsarin albashi ,ya kuma bayar da tabbacin goyon bayan
Kungiyarsu ta kwadago don cimma nasara a gwamnatin
