Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta sake bankaɗo asirin wani gida da ake zargi ana ajiye yaran da aka sato inda ta ceto yara 19 a ciki
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta sake bankaɗo asirin wani gida a unguwar sabon gari wanda wani inyamuri da matarsa ake zargi suna ajiye yara waɗanda aka sato da sunan…