Za’ayiwa Yara Miliyan 2 Allurar Rigafin cutar shan Inna a jihar Katsina
Gwamnatin jihar katsina ta shirya yiwa yara Akalla Miliyan biyu Allurar Riga-kafin shan Inna tun daga 11 ga watan janairu zuwa 14 na shekarar 2020. Sakataren hukumar lafiya Matakin farko…