Kotu ta yanke hukuncin kisa ta hanyar Rataya akan Matar da Kashe mijinta a jihar kano
Babbar kotun jihar kano karkashin Mai shari’a A T Badamasi a Ranar juma’a ta yanke wa wata Mata hukuncin kisa ta hanyar Rataya. Kotun dai kama matar Mai Suna Rashida…