A karon farko Ganduje ya halarci sallar juma’a tare da sabon sarkin Kano
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da sallar juma a masallacin kwaryar birnin kano tare da sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero. Gwamnan ya halarci sallar…